Hausa WDC Compilation
File Info
Name Hausa WDC Compilation
Size 3.0MB
Author Mohiddeen Ahmad
File Type PDF Document (PDF)
Uploader Abba Abdullahi Garba
Compiler [email protected]
Price Free
Date Modified February 3, 2020

File Description

Ina cikin duba newsfeed a facebook naci karo da wani PDF wanda Mohiddeen Ahmad yayi share dinsa kyauta.

Da na kalli bangon littafin murmushi n yi, domin kana kallonsa kasan ba na nanaye bane

Litfj ne akan yadda mutum sai in blog a wordpress, blogger ya kuma san sirrin wasu yarukan na'ura

Kamad yadda marubucin ta yi jawabi, har da kudi za ka iya samu da blog dinka na yanar gizo

Ya yi bayanai akan yadda ake bude blg, tsarashi, zanensa, monetizing dinsa, gyaransa da sauransu

Bugu da kari Mohiddeen ya kara da koyar da muhimman basics na web development, irinsu CSS, HTML, JAVSCRIPT ina ga harma da MySQL ya hada

littafin na HAUSA WEB DEVELOPMENT COURSE COMPILATION hakika yana tattare da wasu muhimman bayanai ne wanda duk mai son fara harka online kamata yayi ya karantashi.

$ads={2}

Download Your File

Post a Comment

Previous Post Next Post