Yana daga cikin kokarin da muke na ganin dukkanin mabiya shafin nan sun samu damar bibiyar kafafen da muka wallafa updates.

Domin kada a barsu a baya, bisa wannan dalili yasa muke sanar da daukacin mabiyan shafin nan cewa.

In har ki/ka san ba ka cikin tasharmu ta telegram ko kuma group dinmu to sai ka zabi wanda kake so ka shiga ta nan kasa.

Masu watsapp, in har kin/ka san ba ka cikin group dinmu na watsapp to sai ka latsa adireshin da ke kasa domin shiga.

In kuma kana dandalin Linkedin to kaima sai ak yi amfani da malatsin da ke kasa, domin bibiyarmu ta Linkedin

Za ku iya bibiyarmu ta wannan kafa ta pinterest domin samun dukkanin wani update game da complete hausa novels.

Wanda zai iya bibiyarmu ta wannan adireshin sai ka bishi, ya yi rajista ko login sannan ya yi follow dinmu.

Ga wadanda kuma suke da application din Pinterest a kan wayoyinsu, sai ku yi download din hoton da ke kasa.

Top Hausa Novels Pinterest

Bayan kun dauko hoton, sai ku biyo matakan da ke kasa domin yin following dinmu a dandalin pinterest.

  1. Ka/ki bude pinterest app, wanda ka dauko daga Google Playstore.
  2. Sai ka/ki duba akwatun nema (rariya) a cikin application din.
  3. Sai ka latsa wajen madaukar hoto (kyamara), sannan ka yi scanning na wannan hoto da ka dauko.

Nan take za ka kasance a jerin wadanda suka yi following din wannan dandali na top hausa novels.

A karshe, muna tattarawa tare da mika sahihiyar godiya ga daukarcin wadanda suka samu damar bibiyar shafin nan da suran kafofinsa.

Post a Comment

Previous Post Next Post