eid mubarak


Sakon Barka da Sallah zuwa ga daukacin dukkanin musulman duniya baki dayansu, fara daga kan maziyartan shafin Top Hausa Novels, masu rubutun litattafai da sauran al'umma, kowa da kowa muna yi masa barka da Sallah.

Da fatan Allah (S.W.T) ya maimaita mana ganin irin wannan Sallah shekara mai zuwa, mu kasance cikin wadanda za su ga azumin shekara mai zuwa lafiya. 

Ameen.

Dukkan godiya ta tabbata ga Allah Madaukakin Sarki mai kowa wanda kuma yake da komai, tsira da aminci su kara tabbata abisa Shugabanmu Annabi Muhammadu (S.A.W) da sahabbansa, alayensa, tabi'ansa da tabi'ut-tabi'un.

Allah ka amshi ibadunmu na watan ramadan da ya gabata albarkacin Mai sama da kasa (Sarki Allah). Ameen.

Happy Sallah 'yan uwa.

Naku: Abba Abdullahi Garba, dan mutan Zugachi.

Post a Comment

Previous Post Next Post