Yadda za ka duba sakamakon jarrabawar da wayarka Ya shawarci dalibai su duba sakamakon jarrabawarsu ta hanyar aike sakon kar ta kwana daga wayarsu kamar haka, UMTERESULT zuwa ga 55019 da lambar da aka yi amfani da ita wurin yin rajistan JAMB din

Post a Comment

Previous Post Next Post