Qungiyyar manoma ta Seifac cbn loan sun fitar da adadin mutanen da zasu ci gajiyar samun wannan rance a kowacce jaha dake kasar nan yayin da jahar zamfara tafi kowacce jaha yawan wanda zasu amfana.

Kowanne manomi daya karbi asusun ajiya a heritage bank har yaje ya sanya 2k acikin sa zai samu 2 hectare,yawan mutanan da kuka samu sune yawan hectares dinku, bara in dauki jahar farko in yi bayani yadda masu karatu zasu fahimta, idan muka ce ( 552×2=1,104 ).

Mambobin wannan Qungiyya zasu samu rance kudi mafi karanci naira dubu dari biyu da hamsin (N250,000) ya dai danganta da abin daka sanya yayin neman wannan rance.

Akwai rahoton cewa har da kayan noma na zamani za'a baiwa wanda zasu ci gajiyar samun wannan rance.


Post a Comment

Previous Post Next Post