Na yadda nayi laifi, a yi min hukunci: Malam AbdulJabbar Bayan karban korafin AbdulJabbar kan tambayoyin da ake masa, an saurari jawabin da malaman Kano suka gabatarwa gwamnatin Kano kan kalaman Abduljabbar Nasir Kabara wanda ya sabbaba dakatar da shi. A cikin tuhumar da suka gabatar akwai inda Malam Abduljabbar ke cewa annabi yana da kawaliya Sannan da inda yake cewa wasu haddisai da ya Ć™aryata sun ce annabi ya biya wa wata mata bukata ta saduwa Malam AbdulJabbar ya amsa cewar ya yi laifi a yi masa hukunci. 

Post a Comment

Previous Post Next Post