Bayan mukadan kudaden da aka kashe domin gyaran majalisar Nigeria.

Yau Litinin sai gashi majalisar na zubar da ruwa ta saman kwano,  Bayan satin da yawuce irin haka tafaru yayin zaman majalisar.

Danna Open dake kasa domin kallon videon

Post a Comment

Previous Post Next Post