Saka Novel Naka

Tabbas dole mu fara godewa marubuta da kuma makarantan kansu, domin in ba don su ba da mu kanmu ba ku bude wannan shafi ba.

Dan uwa marubuci, za ka iya saka littafinka a wannan shafi namu, domin sauran makaranta su samu damar karantashi a saukake.

Domin saka naka novel din, sai ka nemi admin ta watsapp, telegram ko kuma ka mana magana ta facebook.

Email: [email protected]

Watsapp: +2349064070327

Telegram: t.me/aagzugachi

Duk ta inda ka tura littafinka a document, pdf, txt, epub ko wani kalar format ne da yardar Allah za mu dora shi a wannan shafi.

Muna godiya da irin gudunmawar da kuke badawa wajen dabbaka wannan shafi mai albarka