Tallata Hajarka

Shin kana son tallata hajarka ko wacce iri ce domin sauran al'umma su san da ita? Hakika shafin THN ya shirya kwarai wajen ganin ya bada tasa irin gudunmawar.

In littafi kake so mu tallata maka, kasuwanci, haja da sauransu duk muna yi.

Domin neman karin bayani sai ku tuntuni admin din wannan gida ta daya daga cikin details din da ke kasa.

Email: [email protected]

Watsapp: +2349064070327

Telegram: t.me/aagzugachi

Allah ya mana jagora, ameen.